Saturday, November 2
Shadow

Mutane biyu ‘yan kasar Amurka sun makale a Duniyar wata bayan da kumbon da ya kaisu ya lalace

‘Yan kasar Amurka 2 ne suka makale sanadiyyar lalacewar kumbon da suka je dashi duniyar wata.

Rahotannin sun bayyana cewa, ranar 13 ga watan Yuni ne aka yi amannar zasu dawo amma dole aka daga dawowar tasu da sati 2 saboda matsalar da kumbonsu ya samu.

Yanzu dai sai nan da 26 ga watan Yuni ake sa ran zasu dawo Duniya.

Karanta Wannan  Kalli yanda wannan matar ta suma bata san inda kanta yake ba bayan da aka mata aikin karin girman Duwawu amma yazo da matsala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *