Mutanen wadanda suka musulunta, sun fito ne daga wasu kauyuka dake karamar hukumar mulki ta Ingaski a Masauratar Garin Yawuri dake jihar Kebbi sune kamar haka:-
~Kauyen Dan Maraya an samu mutum 19
~kauyen Tungan Bature an samu mutum 14
Kauyen Tungan Baduku an samu mutum 17
Kauyen Tungan Yakubu an samu mutum 23
Lmamin masallacin garin Dan Maraya, Malam Umaru tare da sauran wakilai da kuma almajiransa sun yi kokari matuka inda a sanadiyyar da’awar da suke gabatarwa na ganin mutane sun karbi Addinin musulunci shine silar musuluntar mutanen.
Daga rariya.