fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Mutane sama da Dubu 28 ne ke mutuwa duk shekara sanadiyyar shan Taba a Najeriya

Cibiyar bincike dake Abuja, CSEA ta bayyana cewa binciken da ta ti ya nuna cewa mutane 28,876 ne suke mutuwa duk shekara sanadiyyar shan taba a Najeriya.

 

Jami’in hukumar, Marco Castradori ne ya bayyana haka a wani taro da aka yi a Kano inds ya bayyana illar shan tabar.

 

Ya bayyana cewa wannan lamari na jawan Najeriya asarar Makudan kudade.

AFP PHOTO / TANG CHHIN SOTHY

Among the disease analysed, nearly 737,366 events are expected each year, of which 127,859 representing 17 per cent are attributable to cigarette consumption.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

“In terms of costs, these conditions burden the Nigerian healthcare system with nearly N634 billion, of which 526.4 billion, representing 83 per cent are smoking-attributable treatment costs.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.