fbpx
Monday, December 5
Shadow

Mutane sun nuna soyayya ga wannan hoton na wani bawan Allah yana karatun kur’ani

Wannan wani hotone na wani bawan Allah da aka dauka shekaru masu yawa da suka gabata yana karatun kur’ani, hoton yayi ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda akata nuna sha’awarshi.

Gaskiya idan mutum yaga wannan hoton sai yaji zuciyarshi ta soyu dashi, muna fatan Allah ya sakawa iyayenmu da malamanmu da Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Wata Sabuwa: Jami'an tsaron 'yansanda sun kama wasu mutane dake karyar cewa su 'yan Bindiga ne a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *