fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mutane tara da wani dan bautar kasa sun mutu bayan da gida sama ya rushe a jihar Legas

Mutane goma sun mutu hadda wani dan bautar kasa sanadiyyar rushewar wani gidan sama mai hawa uku a Ebute Metta dake Legas.

Gidan ya rushe ne da daddarrn ranar lahadi da misalin karfe tara, yayin da hukkumar agajin gaggawa suka hanzarta zuwa wurin.

Inda akayi nasarar kai wasu asibiti wasu kuma aka dan duba su a wurin da wannan lamarin ya faru, kuma su sunyi nasarar warkewa.

Amma sauran ‘yan hayar goma tare dan bautar kasar sun mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.