fbpx
Monday, August 8
Shadow

Mutanen Jihar Benue zasu yi zanga-zanga saboda kin basu bashin NIRSAL/CBN duk da cewa sun cika kowane sharadi

Wasu mutane a jihar Benue su kimanin 5000 da suka nemi bashin gwamnati karkashin NIRSAL/CBN sun bayyana cewa, zasu yi zanga-zanga idan ba’a basu bashin ba.

 

Sun bayyana hakane a wata ganawa da suka yi da manema labarai a Makuridi inda shugabansu, Fasto James Shakaa ya bayyana cewa sun baiwa gwamnatin nan da zuwa karshen watan Disamba idan basu ji wani Labari ba to zasu yi zanga-zanga.

 

Yace sun cike duk wani sharadi da aka bukacesu tun shekarar 2014 amma har yanzu ba’a basu kudin ba amma wasu da suka cike bashin kwanannan an basu bashin ta wata hanya me cike da alamar tambaya.

 

Yace idan da an bayar da bashin yanda ya kamata da ya taimakawa harkar noma sosai. Amma hakan bata samu ba kamar yanda. TheNation ta ruwaito.

Karanta wannan  Yadda mutane kusan miliyan guda suka mamaye jihar Nasarawa domin nuna goyon bayansu ga Peter Obi

 

Kokarin jin ta bakin Wakilin CBN ya ci tura.

The over 5,000 applicants expressed dismayed that since 2014 when they completed registration, no loan had been given to them, “but some people recently obtained the loan under questionable circumstances.”

They appealed to President Muhammadu Buhari and CBN officials to intervene, “as the agric progamme, if well implemented, will boost food programme in the country.”

The applicants vowed to protest if the loan is not released to them at the end of this year.

Attempts to speak to the CBN finance development office in charge of Makurdi office failed, as he referred our correspondent to the Abuja head office.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.