fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Mutanen Najeriya da yawa sun harzuka saboda rufe musu layukan waya duk da cewa sun yi musu rijista da NIN

A jiyane aka fara dakatar da layukan wayar hannu bayan umarnin gwamnatin tarayya na rufe layukan da basu yi rijista da NIN ba.

 

Saidai lamarin ya rutsa da wadanda suka yiwa layukan nasi rijista wanda hakan ya harzukasu.

 

Zuwa yanzu dai an rufe layukan waya da suka kai miliyan 75, saidai ta rutsa da hadda wanda suke da rijista.

 

Saidai tuni MTN ta bayar da hakuri inda tace duk wanda aka rufewa layin waya bisa kuskure ya aika a gyara masa.

 

An dai mutane na layin kammala rijistar NIN bayan fara aiwatar da dokar rufe layukan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.