fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Mutanen Zamfara na kokawa kan yanda aka sako wasu ‘yan Bindiga da aka kama ba tare da hukuntasu ba

A jihar Zamfara, wasu sarakuna da masu fada aji sun koka kan yanda aka saki wasu da aka kama da zargin cewa, ‘yan Bindiga ne amma kuma aka sakosu ba tare da daukar wani mataki ba.

 

Shahararren lauya kuma me rajin kare hakkin bil’adama, Bulama Bukarti ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta.

 

Ya kara da cewa ‘yan siyasa, da malaman addini na tambayar cewa kowa ya bada odar sakin mutanen.

Yesterday, Zamfara Elders – traditional rulers, imams and politicians – raised the alarm over “indiscriminate release of criminals”. They said arrested bandits are freed by authorities with no court proceedings or explanation. Who’s giving the release orders? What’s their motive?

Leave a Reply

Your email address will not be published.