fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Mutanene suka rokeni Allah da Annabi in tsaya takarar shugaban kasa>>Shugaba Buhari

Kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, mutanene suka roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari Allah da Annabi kan ya tsaya takarar shugaban kasa.

 

Garba Shehu na maganane a matsayin martanin kalaman Shugaba Buhari na cewa yayiwa Najeriya kokari a matsayin Minista da shugaban kasa.

 

Garba Shehu yace shugaban kasar gaskiya ya fada.

 

Yace matsawa shugaba Buhari aka yi da roko sai ya fito takarar shugaban kasa a tun a karin farko.

 

Yace yayi minista ya kuma yi gwamna ya koma gida yana hutawa amma ‘yan Najeriya suka je suka rokeshi ya fito takarar shugaban kasa.

 

Yace dan haka shugaban gaskiya ya fadi.

 

“The president can be very casual sometimes in speaking and jovial and jocularly; I think this is what people fail to understand of him. They need to understand how he was persuaded and pressured to even run in the first instance.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

He had served as governor, minister and military Head of State and that’s the highest it could get. He had retired home and Nigerians came and said you are the right person for this moment, we need you. It took some persuasion.

So, yes, it is right for the person to say he has given his best and when the time is up, some other person will take over.” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.