‘Yan Shi’a da suka fito Zanga-Zangar neman a sakarwa Sheikh Zakzaky da matarsa Fasfonsu dan su je kasar waje neman magani sun gamu da fushin hukuma.
‘Yansanda sun bude musu wuta wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar mutum daya, wasu 2 kuma suka jikkata.
