Mutum na farko da ya samu mafi karancin maki a Tarihin Jamb.
Yaron da aka fi sani da Salaudeen Farouq ya zama mutum na Farko da ya samu mafi karancin maki a Jarrabawar Jamb.
An bayar da rahoton cewa yaron Wanda ya rubutu jarabawar a ranar 18th ga watan Maris 2020 ciki har da Harshen Turanci, Lissafi, Physics, da Chemistry wanda ya samu maki gaza da 25 ya samu maki 10 a harshan turanci maki 5 a shauran darusan.
Salaudeen yaro ne dan shekara 18 wanda a yanzu haka yana SS3 kuma yana halartar Al-Fatilah Group of Schools, dake Kano.
Yaron wanda yace iyayan sa ne suka tursasa masa zana jarabawar a sakamakon ganin abokan karatunsa duk sun shirya zana jarabawar a shekarar.