fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Mutuwar Mutum 31 A Coci Wajen Rabon Abinci Ta Jefa Ni Cikin Damuwa>>Buhari

Shugaba Buhari ya bayyana hakan sakamakon Wani ibtila’i da ya faru a wata coci da ke fatakwal a Jihar Ribas ya yin Wani taron raba abinci a cocin.

Buhari, ya yi addu’ar Allah ya gafarta wa wadanda suka rasa rayukansu, ya kuma bada shawara Kan daukar matakai kwarara don kiyaye afkuwar irin wannan lamarin.

Shugaban ya kuma umurci hukumomin bada agaji na gaggawa da su kai dauki ga wadanda suka jikkata sakamakon turereniyar da aka yi wurin taron cocin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Burina Idan Kwankwaso Ya Zama Shugaban Kasa A 2023 Ya Soke Lefe Domin Matasa Su Samu Damar Yin Aure Cikin Sauki, Don Na San Shine Shugaban Da Zai Iya Duba Wannan Lamari, Cewar Tukur Nasiru

Leave a Reply

Your email address will not be published.