fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Na Damu da Halin talaucin da ‘yan Najeriya ke ciki matuka>>Shugaba kasa, Muhammadu Buhari

Ministar jin kai da kula da Ibtila’i,  Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa halin takaucin da ‘yan Najeriya ke ciki na samun shugaban kasa, Muhammadu Buhari matuka.

 

Tace wanna dalili ne yasa shugaban kasar ya fitar da tsari na musamman dan fitar da mutane Miliyan 100 daga kangin talauci a sikin shekaru 10 masu zuwa.

Sadiya wadda me kula da bangaren jin kai na ma’aikatarta, Mr Ali Grema ya wakilta a wajan bikin ranar kawai da talauci ta majalisar Dinkin Duniya da ya halarta a Barwa dake Abuja yace shekara da shekaru ana ta fitar da tsare-tsaren kawar da Talauci amma abin ya ci tura.

 

Yace kididdigar NBS ta bayyana cewa kaso 40 cikin 100 na ‘yan Najeriya na cikin Talauci dan hakane lamarin ya zama dsya daga cikin wanda shugaban ya mayar ds hankali akai yake kuma son ganin ya kawar da matsalar.

 

Forty percent of total population in Nigeria live in poverty according to the National Bureau of Statistics,” she said ,adding:”One of the government’s primary responsibility is to assist and protect all person in an equal manner.”

 

“It is also pertinent to emphasize that the issue of poverty eradication has emerged as a significant concern for the administration of President Muhammadu Buhari.

 

“Therefore, the Ministry of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development (FMHADMSD) will continue to work with relevant stakeholders and Agencies under its supervision to ensure the realization of Mr. President’s vision of lifting 100 Million Nigerians out of Poverty in ten years,” she said.

 

Farouq, who had earlier built a health centre and sank a borehole to provide potable water for the community, explained that “the ministry had adopted Barwa Community as a pilot community in her visit last year during 2019 International Day for the Eradication of Poverty. ”

 

“The community was supported with the construction of medical facility and drilling of borehole by the Ministry through Community and Social Development Project (CSDP),” she said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *