fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Na gaji da daukar nauyin kaina aure nake nayi, cewar tauraruwar Nollywood

Tauraruwar wasan kwikwayo na Nollywood, Bishola Ayielo ta bayyana cewa tana so tayi aure don ta gaji da daukar nauyin kanta.

Inda ta bayyana cewa ta kasance tana daukar nauyin kanta tun tana shekarar 17 har izuwa yanzu da take shekara 36.

Saboda haka tana so tayi aure kuma ta haifi yaro kafin ta cika shekara ta 38 domin itama a riga daukar nauyinta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.