fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Na gaji da dukan tsiya da matata ke lakadamin, a raba aurenmu>>Inji magidanci

Wani magidanci ya kai karan matarsa kotu inda ya nemi a raba aurensu saboda dukan kawo wuka da take masa.

 

Mutumin me suna, Williams Famuyibo ya bayyana hakane a gaban kotun dake Mapo a Ibadan.

 

Yace yana son a raba aurensa da matarsa Dola da suka shafe shekaru 32 tare.

 

An daga sauraren karan saboda matar bata je ba kuma bata aika lauya ba sai ranar 26 ga watan Mayu.

 

On Wednesday, a farmer, Williams Famuyibo, prayed the Mapo Grade ‘A’ Customary Court in Ibadan to dissolve his 32-year-old marriage to his estranged wife, Sola.

Mr Famuyibo, who resides in Ibadan, said he could no longer tolerate beatings from his wife.

“My lord, due to Sola’s unhealthy attitude and meanness towards me, I am now living with my brother.

Karanta wannan  Satar Biliyan 83:Kalli bidiyon Katafaren ginin da Akanta Janar yayi a Kano da ya sakashi a matsala

“In fact, I don’t have peace of mind because she doesn’t take care of me.

“I had five children before I married Sola in 1990, but all of them are living with my other relatives as a result of Sola’s repulsive attitude,” Mr Famuyibo said.

Despite being briefed on hearing notices served on her, the wife was neither present nor represented by any counsel in the matter.

President of the court, S.M. Akintayo, directed the court bailiff to notify the respondent of the next adjourned date.

Mrs Akintayo adjourned the suit until May 26 for further hearing.

(NAN)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.