fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

“Na gana da shugaba Buhari akan maye gurbinsa”>>Tinubu

Shugaban jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ha bayyana cewa ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan maye gurbinsa a shekarar 2023.

Tsohon gwamnan jihar Legas din ya bayyan hakan ne a taron daya gudanar tare da membobin APC a majalisar wakilai.

Inda ya kara da cewa shi kadai ne tsayayyen mutumin dake neman takarar shugabanck a kasar sauran duk wasa ne. Kuma ya gana da Buhari cikin raha da jin dadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Na So A Ce Ana Kai Ziyara Lahira, Da Na Ziyarce Ki, Cewar Matashin Da Budurwar Sa Ta Rasu Ana Dab Da Aurensu

Leave a Reply

Your email address will not be published.