fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Na gode da aka zabeni dan takarar shugaban kasa na PDP>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, yana godiya da aka zabeshi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP.

 

Atiku ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta bayan nasarar lashe zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP din da aka kammala a yau.

 

An bayyanashi a matsayin wanda ya lashe zaben.

Today, the battle to rebuild and unite our great country moves forward. I’m honoured to be named the @OfficialPDPNig candidate. I look forward to speaking with Nigerians across the country, taking the message of hope and unity as we build one future for one people.-AA #OneNigeria

Karanta wannan  Shin wai da gaske Sanatocin da gwamnatin tarayya ta tura kasar Ingila su Taimakawa Ike Ekweremadu an kamasu?

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.