A bayane muka ji labarin yanda wani Matashi ya taso daga garin Giwa dake Kaduna da niyyar zuwa Zamfara dan gaishe da masoyinsa, Gwamnan jihar, Dr. Bello Matawalle.
Saidai a matartanin Gwamnan ta shafinsa na sada zumunta ya godewa matashin inda yace yana bashi shawarar ya koma gida yayi abinda zai amfani rayuwarsa.
I appreciate the solidarity of the courageous youngman said to have embark on long trek to honour me.
As a father, I want to discourage young people from such dangerous adventures, I sincerely hope he discontinue the trek and channel his energy into a more productive activity.— Dr. Bello Matawalle (@Bellomatawalle1) September 25, 2020
Yace a matsayinsa na Uba ya na kira ga matasa su daina irin wannan tafiya me hadari.
Wani matashi, Masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya fara yin wannan tattaki inda yaje Abuja dan taya shugaban kasar Murnar lashe zabe a shekarar 2015.