fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Na gudu daga marantar Islamiyya saboda tsoron bulala>> Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bada labarin yadda ya kauracewa makarantar Islamiyya saboda bulala.

Obasanjo, mai digiri a karatun kirista ya bayyana hakan ne yayin da ake gudanar da bikin nadin Sheikh Salis Adenekan a matsayin shuganan yan Tijjaniya na yarabawa, jihar Edo da Delta.

Inda ya kara da cewa dole ne mutun yayi kokari kuma yayi aiki tukuru ya martaba addininsa sosai idan har yana so ya shiga Al-jannah a ranar kiyama.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.