fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Na haifi da na 28, Dan majalisa Alhassan Ado Doguwa

Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa, ya samu karuwa inda aka haifa masa da na 28.

 

Doguwa ya bayyana hakane a zaman majalisar na yau, Talata bayan da shugaban marasa rinjaye Ndudi Elumelu ya tayashi murna.

 

Doguwa yace zai ci gaba da haihuwa har ya samu yara sama da 30.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  TALLAFI : Wike Ya Taimaki Karamar Hukumar Birnin Gwari Jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.