fbpx
Friday, July 1
Shadow

Na hakura da takarar shugaban kasar, Ka taimaka ka bani Mataimaki>>Daya daga cikin wanda suka sha kasa a zaben fidda gwani ya roki Atiku Abubakar

Daya daga cikin wadanda suka sha kasa a zaben fidda gwanin na shugaban kasa wanda Atiku Abubakar ya lashe watau, Sam Ohuabunwa ya bayyana cewa ya hakura ds takarar shugabancin Najeriya.

 

Ya bayyana hakane bayan da ya samu kuri’a 1 tal a zaben.

 

Yace ya rungumi kaddara amma abinda yake rokon tsohon Mataimakin shugaban kasar shine ya taimaka ya bashi mataimakin shugaban kasa a wannan tafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Deliget 17 dana ba kudi sun dawo min da abina bayan na fadi zaben fidda gwani, cewar sanata Ibrahim

Leave a Reply

Your email address will not be published.