fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Na kadu da nadin sabon Shugaban EFCC>>Ibrahim Magu

Tsohon Shugaban hukumar yaki da rashawa, EFCC, Ibrahim Magu yayi martani ga sabon nadin da shugaba Buhari yayi na sabon shugaban hukumar.

 

Lauyan Magu, Tosin Ajaomo ya bayyana cewa lamari  ya kadasu matuka.

 

Shugaba Buhari ya nada Abdulrasheed Bawa dan shekaru 40 mukamin sabon Shugaban EFCC inda ya aikewa Majalisa da neman ta amince masa da nadin.

 

Lauyan na Magu yace kamata yayi a gama binciken da akewa wanda yake aiki kamin a ci gaba da maganar wani mataki na gaba.

 

“Sincerely, I need to tell you that this appointment came to me as a shock. There is still an unfinished assignment that was pending,” he said.

“I was expecting that the issue of Magu would have been sorted out before moving to another stage.

“Unfortunately, we just got this news today that a new Chairman has been nominated by the President and his name has been forwarded to the Senate.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *