fbpx
Friday, May 27
Shadow

Na kadu sosai da mutuwar sojojin Najeriya a hadarin jirgin sama>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa da rasuwar sojojin Najeriya biyu a hadarin jirgin yakin soji.

 

Jirgin yayi hadari ne a jihar Kaduna inda sojojin biyu suka mutu.

 

Shugaban kasar ta hannun kakakinsa, malam Garba Shehu yace mutuwar ta girgizashi.

 

Shugaban yace babu wata kyauta da zata maye gurbin wannan rashi da aka yi inda yace yana mika sakon ta’aziyyarsa ga shugaban sojojin Najeriya da kuma iyalan mamatan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya za su ɗaukaka ƙara kan ƙayyade kashe kuɗaɗen ƙananan hukumomi

Leave a Reply

Your email address will not be published.