fbpx
Friday, June 9
Shadow

Na kadu sosai da naji gwamna El-Rufai yace sun san suwaye ‘yan Bindiga kuma sun san maboyarsu>>Olu Falae

Tsohon dan takarar shugaban kada, Olu Falae ya bayyana cewa shugaban da ya zai iya kawo karshen matsalolin Najeriya ya kuma hada kanta ne ya kamata ya zama shugaban kasa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da jaridar Punchng ta yi dashi.

 

Yace shi a yanzu ya hakura da siyasa saboda shelaru sun ja.

 

Yace amma babbar matsala dake damun Najeriya itace maganar tsaro da kuma rarrabuwar kawuna tsakanin bangarorin kadar.

 

Falae yace abin takaici na kwanakwanannan shine sace fasinjojin jirgin kasar dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja da aka yi wanda hakan bai tana faruwa ba.

 

Yace kuma ya kadu sosai da yaji gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yace wai sun san su waye ‘yan Bindigar kuma sun san inda suke.

 

Yace to indai hakan gaskiyane, me yasa ba’a kamosu ba?

 

We didn’t call terrorists, terrorists; we call them bandits as if that will take the edge off the evil they are doing. So, we are in a state of an undeclared civil war ravaging the northern part of Nigeria. So, where do you want to start? A train was going to Kaduna; for the first time in our history, the train was bombed, passengers were killed, and about a hundred others were kidnapped and taken to the forest. What shocked me was that the Kaduna State governor said, “We know where the terrorists are; we know who they are.” If those two statements are true, then the inevitable question is – why are they still there? Why are they not all dead? If we have a government in Nigeria, then it is supposed to guarantee the security, the lives, the well-being, and the security of the citizens. They started negotiating with terrorists, and those ones are asking for the release of their leaders so that they can go back and do more havoc. This isn’t very pleasant. It’s obscene. I don’t want to get worked up because I’m now of advanced age.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *