fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Na kosa na fara lashe kofuna, Pogba ya zolayi Manchester United bayan ya koma Juventus

Tauraron dan wasan faransa, Paul Pogba ya zolayi Manchester United bayan ya koma Juventus,

Inda yace ya kosa ya cigaba da lashe kofuna a sabuwar kungiyarsa ta gasar Serie A.

Pogba ya kasance bai lashe kofi ba a shekaru biyar yana Manchester United tun bayan Europa da EFL day lashe a shekarar 2017.

Kuma dama daga Juventus ya dawo Manchester United din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

Leave a Reply

Your email address will not be published.