fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

“Na so na buga daya”>>Jack Grealish ya mayarwa da Roy Keane martani bayan Italiya ta doke Ingila a bugun daga kai sai mai tsaron raga

Jack Grealish ya mayarwa Roy Keane martani bayan ya bayyana cewa yaki bugawa Ingila bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan tada Italiya, a lokacin da kasar ke buka tar yan wasa kamar shi.

Wasan ya kasance na farko da Ingila ta kai na karshe a gasa tun shekarar 1966, amma ta kasa yin nasara cikin mintina 120 da suka buga inda suka tashi daci 1-1 har suka kai bugun daga kai sai mai tsaron raga.

Yayin da Marcus Rashford, Jadon Sancho da Bukayo Saka duk suka barar da tasu kuma hakan yasa ake kalubalantar tawagar da dorawa matasan yan wasa nauyi a kansu.

Inda shi Grealish ya bayyana cewa yaso a bashi daya amma aka hana shi.

 

‘I wanted to take one!’ – Grealish blasts back at Roy Keane after England’s Euro 2020 shootout defeat

Jack Grealish has blasted back at those accusing him of not stepping up when England needed experience and cool heads in a Euro 2020 final penalty shootout with Italty.

Karanta wannan  Zamu sayar da kai amma bisa sharadi guda, Manchester United ta fadawa Cristiano Ronaldo

The Three Lions, in their first international showpiece since 1966, saw a meeting with the Azzurri at Wembley Stadium go to spot-kicks after 120 minutes of action delivered a 1-1 draw.

Marcus Rashford, Jadon Sancho and Bukayo Saka all fluffed their lines, with questions being asked of why pressure was piled onto the shoulders of late substitutes and teenage stars.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.