February 23, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Aliyu Obaje da aka fi sani da Madam Korede ta bayyana cewa bata son a mata kwacen saurayi. Maryam ta bayyana hakane ta shafin ta na sada zumunta inda ta bayyana cewa, Na tsani a Kwacemun Saurayi Wallahi. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×