fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

“Na tsiniwa Bukayo Saka sai yasa ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan karshe na gasar Euro”>> Chiellini

Tauraron dan wasan Italiya Georgio Chiellini ya bayyana cewa ya tsinewa Bukayo Saka kafin dan wasan mai karancin shekaru ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan karshe na gasar Euro.

Saka ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron ragar ne sakamakom da Gianluigi Donnarumma daya cire kwallon, wanda hakan yasa Italiya ta doke Ingila ta lashe kofin gasar Euro bayan sun tashi wasa daci 1-1 a mintina 120 da suka buga.

Kafin Saka ya buga kwallon Chiellini yayi kururuwar “Kiricocho” wadda ta kasance kalmar da yan wasa ke amfani da ita wajen yiwa abokan karawar su fatan rashin nasara.

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

 

Kiricocho!’ – Chiellini claims he ‘cursed’ Saka before decisive penalty miss in Euro 2020 final

Italy star Giorgio Chiellini has claimed that he put a “curse” on Bukayo Saka before the England teenager’s decisive penalty miss in Sunday’s Euro 2020 final.

Saka saw his spot kick saved by Gianluigi Donnarumma, handing Italy the European title after the two teams drew 1-1 over 120 minutes.

Just before Saka took the kick, Chiellini screamed “Kiricocho!” – a word that’s been used by footballers for decades to impart bad luck on the opposition.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.