fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Na tuba, bazan kara yin zina ba har sai na yi aure>>Wata ‘Yar Fim ta bayyana

Wata tauraruwar fina-finai ta bayyana cewa ta kkma ga Allah inda ta bayyana wasu abubuwan Ashha da take yi a baya ciki hadda zina tace ba zata sake yi ba sai bayan ta yi aure.

 

A hirarta da Inside Nollywood ta bayyana cewa duk shekarun baya data yi ta rayuwar sharholiya ta manta da Allah babu wata Nasara data samu.

 

Tace amma yansu ta tuba kuma tana fatan tubanta zai canja mata Rayuwa. Sylvia Ukaatu ta bayyana cewa tana son yin Zina amma a yanzu ta tuba saboda babu inda waccan rayuwa zata kaita sai Halaka.

“I have sealed my stand with God. No more compromising what I feel for God over money and wants. All these years without God has been fruitless, that’s why I’m promising myself that I won’t have sex again until marriage. I pray that my new stand with God will redirect back all I have lost to the devil.”

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

 

“I love sex so much and used to engaged in premarital sex, but that was my mindset when I was in the world. God knows what is right for me; he can’t give what will cost me my joy. When I was deep with things of God, there was no year that I didn’t get job adverts here and there. But I misused the grace, I lived a life that is not mine and there is nothing fruitful I can tag to it. I have not been in a relationship with a single guy for years due to what I have experienced. It’s time to make it right with my creator. Life is very short; nobody knows what tomorrow will unravel. When the time is right, God will bless me with a perfect suitor; He knows what’s right for me.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.