fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Na tuba na daina dirkawa mata ciki>>Inji Mawaki 2face

Taurarron mawakin Najeriya,  2face Idibia ya bayyana cewa, ya tuba ya daina dirkawa mata ciki.

 

2face ya bayyana hakane a wajan wani taron shagalin sabuwar shekara da aka yi.

 

Yace mata su daina tsoronsa, a yanzu ya daina dirka ciki.

 

2face ya bayyana cewa su tambaya su ji yanzu ya daina wannan halin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.