fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Na yaba sosai da tsarin Shugaba Buhari na samar da tsaro>>Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya yaba da tsare-tsaren shugaban kasa, Muhammadu Buhari na samar da tsaro a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a yayin da ya kaiwa gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ziyara.

 

Ya jawo hankalin gwamnoni, Jami’an tsaro da ma jama’ar gari gaba daya a hana hannu a baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari goyon baya dan ganin yayi Nasara wajan samar da tsaro.

 

Saidai yayi Allah wadai da yanda ake samun satar dalibai.

 

“I believe that with the commitment of the governors and the Federal Government, we will be able to address the issue of insecurity in the country.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun babbaka wani gidan sun kashe mai gadinsa a kihar Ondo

“I believe that the President himself is not sleeping and that the governors are not sleeping as well over the insecurity challenge in the country.

“As long as the governors, the President and all the security agencies can work together, Nigeria will be able to cross over this very ugly phase of societal evolution,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.