fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Na yi aure kuma ina cikin farin ciki>>Maryam Waziri

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda ta yi suna a fim din Labarina da Laila ta saka hotonta inda tace ta yi aure kuma tana cikin farin ciki.

 

Ta saka hoton ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.