fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Na yi nadamar goyon bayan shugaba Buhari, Allah na tuba ka yafe min, Zaben Buhari Shine yaudara mafi girma da aka taba yi a Africa>>Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya bayyana zuwan shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan mulki a matsayin Abu mafi girman yaudara da aka taba yi a Nahiyar Africa.

 

Melaye yace kuma yayi Nadamar goyon bayan shugaban kasar. Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channelstv.

 

Ya kara da cewa a baya idonsa ya rufe akan soyayyar shugaban kasar amma yanzu yana gani sarai.

 

Ya kuma roki gafarar ‘yan Najeriya data Allah kan goyon bayan shugaba Buhari. Yace bai taba ganin irin abinda ke faruwa a mulkin Buhari ba a gaba dayan Rayuwarsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.