fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Na zabi Kano dan yin bikin zagayowar ranar Haihuwata saboda in nuna cewa Fulani da Yarbawa kansu hade yake>>Tinubu

Tsohon Gwamman Legas Kuma Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ya zabi yayi murnar zagayowar Ranar haihuwarsa a Kano ns dan ya nuna cewa Yarbawa sa Hausawa kansu a hade yake.

 

Ya bada Misalin yanda diyar gwamnan Kano, Fatima Ganduje ta auri dan Gwamnan Oyo inda yace hakan alamace me nuna akwai kyakkyawar Alaka tsakanin Yarbawa da Hausawa.

“It is to demonstrate to Nigerians at this critical time. It is because there is a Fulani man, a herder man who gave his daughter to a farmer, Yoruba man. And that Fulani, that Yoruba (sic), and some people are agitating wrongly.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.