fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Ba zaki daina ba koh: Rahama Sadau ta sake saka Hoton da ya jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wani Zazzafan hoto a shafinta na sada zumunta da ya jawo cece-kuce.

 

A yayin da wasu daga cikin wanda suka bayyana ra’ayoyinsu ke ganin hoton be dace ba, wasu kuwa yabawa dashi suke yi.

 

Wani ya Tambayi Sadau Cewa ba Zaki daina ba Koh?

 

Wani Kuwa cewa yayi Allah ya shiryeki yasa ki Gane.

 

Wani kuwa cewa yayi gaskiya Rahama ya kamata Ace Kin Fara Yin Hankali yanzu Duba da abinda ya faru dake a baya ya kamata ki gyara domin rayuwar babu tabbas a cikinta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.