fbpx
Friday, March 31
Shadow

Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace

Tauraron Fina-finan Hausa,  Mustapha Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace.

 

Ya sanar da hakanne a shafinsa na sada zumunta inda yace hakan ya farune a jiya, Juma’a.

 

Muna tayashi murna da fatan Allah yawa rayuwarta Albarka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Naira miliyan 100 Davido ya biya darakta a aikin shi na farko daya masa na daukar waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *