fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Nafisa Abdullahi ta haskaka a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunn nata data sha kwalliya da doguwar Rigar Atamfa.

 

Nafisa ta sakawa Masoyanta Hotunan a shafinta na sada zumunta inda da sama suka yaba.

https://www.instagram.com/p/CHx0jECHk5D/?igshid=1qn6dznn66tdy

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.