fbpx
Monday, August 8
Shadow

Nafisa Abdullahi ta sha kyau a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, tubarkallah.

 

Ta sakawa Masoyanta Hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma da dama sun yaba da hakan dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.