fbpx
Friday, December 2
Shadow

Naje ya aunani amma dan iskan Telana sai ya nemi ya taba min jiki>>Wannan matashiyar ta koka

Wannan matashiyar ta koka da yanda Telanta ya nemi taba mata jiki yayin da taje ya aunata dinkin Sallah.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.

 

Wasu dai sun ce bai kyauta ba a yayin da wasu ke cewa ita ta kai kanta.

 

Wasu ‘yan matan kuwa cewa suke ai haka halin telolin yake suna son taba jikin mace idan ta kai musu dinki.

Amma wasu teloli da suka mayar da martani a karkashin hotonta, sun bayyana cewa, ba halinsu bane

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *