fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Najeriya ba zata taba mantawa da kaiba>>Shugaba Buhari ya taya tsohon shugaban kasa, IBB murnar cika shekaru 79

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya tsohon shugaban kasa, Janar Ibbrahim Badamasi Babangida,  IBB me murabus murnar cika shekaru 79.

 

A sakon taya murnar da ya aikewa iBB ta bakin me magana da yawunsa, Femi Adesina, shugaba buhari yayi fatan Allah ya kari IBB da lafiya. Hutudole ya ruwaito cewa shugaba Buhari yace Najeriya ba zata taba mantawa da IBB ba.

Ya kuma yi fatan Allah ya karawa tsohon shugaban kasar tsawon rai. IBB ya mulki Najeriya daga shekarar 1985 zuwa 1993

Leave a Reply

Your email address will not be published.