fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Najeriya bata shirya samar da tsaro ba saboda yawan jami’an tsaro sun yi kadan>>Alan Waka

Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka ya bayyana cewa Najeriya bata shirya samarwa mutanen ta tsaro ba lura da yawan jami’an tsaron da ake dasu.

 

Ala yayi wannan Rubutu ne a shafinsa na Instagram inda ya zayyano matsalolin Najeriya sanna kuma ya bayyana cewa tabarbarewa kasar yana da alaka da satar dukiyarta da ake yi.

 

Ala ya kuma bayyana cewa ko kusa Albashin kananan jami’an tsaro baya isasu gudanar da rayuwarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani magidanci ya babbake gidansa tare da matarsa da yaransa a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published.