fbpx
Monday, August 8
Shadow

Najeriya na cikin kasashe 3 da suka fi fama da matsalar karancin wutar Lantarki a Duniya>>Bankin Duniya

Bankin Duniya ya sanar da cewa, Najeriya na cikin kasashen Duniya 3 da suka fi fama da matsalar karancin wutar lantarki a Duniya.

 

Yace a shekaru 10 da suka gabata, kasashe da yawa sun samu ci gaba wajan samawa jama’arsu ingantacciyar wutar lantarki amma banda Najeriya.

 

Rahoton wanda aka fitar ranar Litinin ya bayyana cewa kasashen Dr Congo da Ethiopia da Najeriya na cikin wanda basa samun wutar lantarkin sosai, musamman saboda zuwan cutar coronavirus a Duniya.

 

“While more than one billion people gained access to electricity globally over the last decade, COVID’s financial impact has made basic electricity services unaffordable for 30 million more people, the majority located in Africa.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

“Nigeria, the Democratic Republic of Congo and Ethiopia had the biggest electricity access deficits, with Ethiopia replacing India in the top three.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.