fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Najeriya na fuskantar babbar matsalar karancin Abinci>>Inji Kasar Amurka

Wata kungiya me suna Boston Consulting Group dake kula da harkar abinci a kasar Amuraka tace kasashen Duniya 44 na fuskantar matsalar karancin abinci ciki kuma hadda Najeriya.

 

Ta alakanta wannan matsala da yakin da ake yi tsakanin kasashen Rasha da Ukraine.

Kungiyar tace wanda ake tsammanin zasu fada wannan matsala sun kai Biliyan 1.7 wanda kuma yawanci aun fito ne daga kasashe matalauta.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hoton matashin daya saka hoton Peter Obi a fastarsa ta POS

Leave a Reply

Your email address will not be published.