fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Najeriya na iya fuskantar matsanancin matsalar Abinci saboda kashe-kashe>>Inji Manoma

Manoma a jihar Borno sun koka da yawan kashe-kashen dake faruwa inda suka ce hakan zai sake saka rayuwar mutane cikin talauci.

 

A sanarwar da suka fitar a Abuja, Manoman Borno sun ce kisan da akawa Manoma 43 ba karamin koma baya bane ga harkar samar da abinci a jihar ta Borno da kuma Najeriya baki daya.

Daya daga cikin shuwagabannin Manoman, Abiso Kabi ya bayyana cewa suna kira ga gwamnati data dauki karin jami’an tsaro dan kawo karshen matsalar.

 

Yace akwai yiyuwar yawan manoman da suka rasa ransu a harin ya fi 43 dan akwai mutane da suka bace ba’a san inda suke ba.

 

“We are tired of the situation, just when we thought we have got our farmlands back to support agricultural development and fight hunger in the country, we keep waking up to sad events.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

“We can’t continue to go out to our farmlands and risk being killed by the insurgents.”

Kabi called on the government to come up with measures that would enhance public confidence in the security and intelligence agencies.

 

“We may be facing severe food security crisis due to the destructive activities of bandits who are not only destroying farms but also killing farmers,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.