fbpx
Monday, March 1
Shadow

Najeriya na ta kara tabarbarewa a hannun Buhari>>PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, Najeriya na kara tabarbarewa a karkashin mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Kakakin PDP,  Kola Ologbondiyan ya bayyana haka inda yace shugaban kasar ya kasa gudanar da tattalin arzikin Najeriya yanda ya kamata da kuma gudanar da kasar dake da kabilu daban-daban.

 

PDP tace yanda ake samun neman ballewa da kuma rarrabuwar kai a bangarori daban-daban na kasarnan akwai damuwa a ciki. Tace kuma hakan ya samo Asali ne daga yanda gwamnatin tarayya ke gudanar da al’amuranta.

 

PDP ta yi kira ga Buhari cewa kasar da suka mika masa a shekarar 2015 tana cike da habakar tattalin arziki da ci gaba amma gashi yanzu ya barta tana lalacewa.

“Our party grieves that under the anti-democratic and anti-people proclivities of the Buhari-led APC administration, our once thriving country has come under grave tension to the extent that citizens have become nervous, agitated, lost faith in the polity, with individuals, communities, states, and geo-political zones resorting to self-determination as a way of survival.

“It is indeed distressing that the Buhari administration cannot handle the fundamental responsibility of government; to guarantee the security, safety of our citizens as well as peaceful co-existence and stability of our nation,” the party said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *