Najeriya ta daure yan kasar Chana guda biyu na tsawon shekaru uku a gidan kurkuku, bayan ta kama su dumu dumu da laifin cin hanci.
A yau ranar juma’a 31 ga watan Maris nw kotun daukaka kara ta jihar Sokoto ta yankewa ‘yan kasar Chanan wannan hukuncin.
Bayan an kamasu da laifin lunkume wasu makudan kudade kuma sukayi kokarin bayar da cin hanci na naira miliyan 50.