Kashim Sbettima, mataimakin dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar mulki ta APC ya cewa Peter Obi ba zai taba iya mulkar Najeriya ba.
Tsohon gwamnan jihar Bornon ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels, inda yace Obi a kasar Inyamurai kadai zai iya mulki,
Domin Najeriya tafi karfin shi kuma bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa ba a shekarar 2023.