fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Najeriya zata fada duhu: Manya-Manyan Tashoshin samar da wutar Lantarki 6 sun tsaya da aiki saboda rashin Gas

Manya-manyan tashoshin samar da wutar lantarki 6 na Najeriya dake karkashin NDPHC sun tsaya da aiki saboda rashin Gas.

 

Kamfanin Iskar Gas na Najeriya,  NGC ya tabbatar da samun matsalar rashin gasdin inda yace amma suna kokarin ganin an shawo kan matsalar.

 

Dama dai tuni wasu yankunan Najeriya suka fara kuka rashin wuta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.