fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Najeriya zata iya lalacewa idan kuka cigaba da sukar mulkina, cewar shugaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammdu ya fadawa ‘yan kasar sa cewa kasar zata iya lalacewa bakidaya idan suka cigaba da sukar mulkinsa.

Hadiminsa na kafar sada zumunta ne ya bayyana hakan, wato Femi Adesina inda yace bai kamata ‘yan kasar su riga zagin shugabansu ba da kuma sukarsa a kodayaushe,

Domin hakan ka iya sa kasar ta fada cikin wani mawuyacin hali, kamata yayi su riga baiwa gwamnatin Najeriya goyon baya dari bisa dari ba wai su rika rage mata gwarin gwiwa ba.

Karanta wannan  Da Duminsa:Jam'iyyar APC ta daga fara yakin neman zabe saboda rashin lafiyar Tinubu har dai abinda hali yayi

Femi Adesinan ya bayyana hakan ne yayin dayake karbar kyautar da gidan redio na Love FM suka bashi a babban birnin tarayya Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.