fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Najeriya zata tarwatse nan da shekaru biyu kan matsalar tsaro, crwar shugaban Yarabawa

Shugaban kungiyar Odudua ta Yarabawa, Gani Adams ya gargadi yan kasa Najeriya cewa da yiyuwar kasar ta tartse nan da shekaru biyu.

Adams ya bayyana hakan ne biyo bayan matsalar tsaron da kasae Najeriya ke fama da shi da kuma matsalar tattalin arziki.

Inda yace ya kamata gwamnatin tarayya ta gaggauta gyara tsarin mulkinta dominta fa akwai babbar matsala idan har bata yi hakan ba.

Saboda shekaru biyu sunyi yawa ta tarwatse.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.